iqna

IQNA

sayyid hassan nasrullah
IQNA - Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta sanar a cikin wata sanarwa cewa, Sayyid Hasan Nasrallah, babban sakataren kungiyar Hizbullah, zai gabatar da jawabi a daren Juma'a a lokacin raya daren farko na lailatul kadari.
Lambar Labari: 3490885    Ranar Watsawa : 2024/03/28

Beirut (IQNA) Hossein Amir Abdollahian, ministan harkokin wajen kasarmu, a wata ganawa da babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, ya yi nazari kan abubuwan da suke faruwa a yankin, musamman bayan farmakin " guguwar Aqsa " da kuma ci gaba da cin zarafi da yahudawan sahyoniya suke yi kan zirin Gaza.
Lambar Labari: 3489966    Ranar Watsawa : 2023/10/13

Bayan rasuwar Sheikh Afif Nabulsi
Tehran (IQNA) A cikin wani sakon da ya aike, Ayatullah Khamenei ya bayyana ta'aziyyar rasuwar Mujahid al-Mujahid al-Islam wal-Muslimin Sheikh Afif Nabulsi ga Mr. Sayyid Hassan Nasrallah, babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3489472    Ranar Watsawa : 2023/07/15

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya gabatar da jawabi a yammacin jiya Alhamis a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan cika shekaru 23 da samun nasarar gwagwarmaya da 'yantar da kudancin Labanon (wanda ya yi daidai da ranar 25 ga watan Mayu).
Lambar Labari: 3489203    Ranar Watsawa : 2023/05/26

Sayyid Hasan Nasrallah:
Tehran (IQNA) Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana a yayin bikin bude cibiyar yawon bude ido da jihadi ta Janta: Imam Khumaini (RA) ya yanke shawara mai cike da tarihi na tinkarar harin da gwamnatin yahudawan sahyoniya ta tura dakaru zuwa kasar Siriya a shekara ta 1982.
Lambar Labari: 3487715    Ranar Watsawa : 2022/08/19

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ya jaddada cewa ayyukan ta'addancin Isra'ila ba zu wuce ba tare da martani ba.
Lambar Labari: 3487652    Ranar Watsawa : 2022/08/07

Tehran (IQNA) Sayyid Hasssan Nasrullah ya gargadi Isra’ila da kasar Amurka cewa idan aka hana Labanon cin gajiyar arzikin dake cikin teku to ba za ta bari Isra’ila ta sayar da iskar gas da manfetur ba,
Lambar Labari: 3487544    Ranar Watsawa : 2022/07/14

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya gargadin gwamnatin sahyuniya game da duk wani ganganci kan Masallacin Kudus
Lambar Labari: 3487234    Ranar Watsawa : 2022/04/30

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa: Abin da ke faruwa a Palastinu a yau yana da bangarori da dama kan batun fada da gwamnatin sahyoniyawan da kuma makomar wannan gwamnatin ta mamaya.
Lambar Labari: 3487158    Ranar Watsawa : 2022/04/12

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, dole ne Hizbullah ta kasance a cikin majalisar dokokin Lebanon domin kare manufofinta na gwagwarmaya.
Lambar Labari: 3487065    Ranar Watsawa : 2022/03/17

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, Amurka ta yi ta kokarin ganin  ta gana da kungiyar Hizbullah a lokuta daban-daban.
Lambar Labari: 3486928    Ranar Watsawa : 2022/02/09

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa, saka kungiyar cikin kungiyoyin 'yan ta'adda ba shi da wani tasiri a kan kungiyar.
Lambar Labari: 3486610    Ranar Watsawa : 2021/11/27

Tehran (IQNA) Ayatollah Ridha Ramadani babban sakataren cibiyar ahlul bait (AS) ta duniya ya gana da Sayyid Nasrullah a Beirut.
Lambar Labari: 3486434    Ranar Watsawa : 2021/10/16

Tehran (IQNA) Tankokin mai da kasar Iran ta aikewa kasar Lebanon sun fara shiga kasar
Lambar Labari: 3486317    Ranar Watsawa : 2021/09/16

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya gargadi Amurka da Isra’ila da kawayensu kan taba jrgin ruwan da ke dauke da mai daga Iran zuwa Lebanon.
Lambar Labari: 3486218    Ranar Watsawa : 2021/08/19

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, dole ne mu yi amfani da kafofin yada labarai da na sadarwa wajen kare addinin musulunci daga harin makiya.
Lambar Labari: 3486197    Ranar Watsawa : 2021/08/13

Tehran (IQNA) Tawagar kungiyar Hamas na ci gaba da gudanar da ziyara a kasar Lebanon karkashin jagorancin shugaban kungiyar Isma’il Haniyya.
Lambar Labari: 3486060    Ranar Watsawa : 2021/06/29

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, taimakon al'ummar Falastinu da kuma 'yantar da masallacin Quds daga mamayar yahudawa nauyi ne da ya rataya kan dukkanin musulmi.
Lambar Labari: 3485882    Ranar Watsawa : 2021/05/06

Tehran (IQNA) a daidai lokacin da Isra’ila take barazanar kai wa kasar Lebanon harin soji, kungiyar Hizbullah ta fitar da hotuna na dukkanin muhimma wurare na sojin Isra’ila.
Lambar Labari: 3485667    Ranar Watsawa : 2021/02/19

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, Isra’ila za ta fuskanci martani mafi muni a tarihinta, matukar dai ta yi gigin sake shiga wani sabon yaki da kasar Lebanon
Lambar Labari: 3485662    Ranar Watsawa : 2021/02/17